iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da rufe masallacin Aqsa tare da hana musulmi yin salla a cikinsa kwanaki uku a jere.
Lambar Labari: 3481706    Ranar Watsawa : 2017/07/16

Bangaren kasa da kasa, al’ummar birnin quds suna gudanar da ayyuaka daban-daban na raya watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3481554    Ranar Watsawa : 2017/05/27

Bangaren kasa da kasa, dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
Lambar Labari: 3481308    Ranar Watsawa : 2017/03/12

Bangaren kasa da kasa, ministan al’adu na Isra’ila ya ce sun gina wani ramin karkashin kasa da ya hada Wadil Hulwa da kuma Babul Magariba da ke gefen masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3481077    Ranar Watsawa : 2016/12/28

Jakadan Isra'ila A Majalisar Dinkin Duniya:
Bangaren kasa da kasa, jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a majalisar dinkin duniya ya bayyana Arina Bukowa shugabar hukumar UNESCO an mata barazanar kisa ne kan kudirin da ta dauka.
Lambar Labari: 3480863    Ranar Watsawa : 2016/10/18

Bnagaren kasa da kasa, malaman musulmi da kuma masana a birnin quds sun nuna farin cikinsu matuka dangane da daftarin kudirin UNESCO kan masallacin aqsa .
Lambar Labari: 3480860    Ranar Watsawa : 2016/10/17