Tehran (IQNA) duk da irin tsauraran matakan tsaro da Isra'ila ta dauka dubban musulmi sun gudanar da sallar idi a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485915 Ranar Watsawa : 2021/05/15
Tehran (IQNA) ranar Quds ta duniya ta nuna cikakken goyon baya ga al'ummar Falastinu da kuma fata kan 'yantar da masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485888 Ranar Watsawa : 2021/05/07
Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta kirayi Falastinawa da su hana yahudawa masu tsatsauran ra’ayi kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485873 Ranar Watsawa : 2021/05/03
Tehran (IQNA) Jordan ta ce ba za ta amince da duk wani sauyi wanda Isra’ila za ta gudanar a masallacin quds ba.
Lambar Labari: 3485399 Ranar Watsawa : 2020/11/25
Tehran (IQNA) fiye da masallata dubu 20 ne suka gudanar da sallar juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485301 Ranar Watsawa : 2020/10/23
Tehran (IQNA) wasu gungun yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3484920 Ranar Watsawa : 2020/06/23
Tehran (IQNA) Muhammad Alhabash alkalin alkalan Falastinu ya gargadi Isra’ila kan keta alfarmar masallacin aqsa .
Lambar Labari: 3484904 Ranar Watsawa : 2020/06/17
Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi 200 daga kasashe 30 sun nuna goyon bayansu ga Aqsa.
Lambar Labari: 3484858 Ranar Watsawa : 2020/06/03
Tehran (IQNA) sojojin Isra’ila sun fada wa wasu Palasdinawa wadanda suke nufin shiga harabar masallacin Al-Aqsa don gudanar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3484831 Ranar Watsawa : 2020/05/24
Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka yi ta yin kabbarori a daren jiya a birnin Qods domin a matsayin neman Allah ya kawar musu da corona.
Lambar Labari: 3484651 Ranar Watsawa : 2020/03/24
Bangaren kasa da kasa, manzon musamman na majalisar dinkin duniya a Falastinu ya ce dole ne a mutunta masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3484208 Ranar Watsawa : 2019/10/31
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta mayar da martani dangane da yunkurin Isra’ila na rusa masallacin quds.
Lambar Labari: 3483800 Ranar Watsawa : 2019/07/02
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin Aqsa ta kofar babul magariba.
Lambar Labari: 3483434 Ranar Watsawa : 2019/03/07
Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya kirayi dukkanin Falastinawa da su a birnin Quds daga zuwa ranar Juma’a.
Lambar Labari: 3483392 Ranar Watsawa : 2019/02/21
Bangaren kasa da kasa, Harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan al'ummar Palasdinu da ke gudanar da zanga-zangar ranar Qudus ta duniya a jiya Juma'a a yankin Zirin Gaza, akalla Palasdinawa 4 ne suka yi shahada.
Lambar Labari: 3482742 Ranar Watsawa : 2018/06/09
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi awon gaba da mutane hudu daga cikin masu gadin masallacin aqsa .
Lambar Labari: 3482167 Ranar Watsawa : 2017/12/04
Bangaren kasa da kasa, yahudawan sahyuniya sun kai samame a masallacin aqsa mai alfarma a daidai lokacin fara idin yahudawa.
Lambar Labari: 3481972 Ranar Watsawa : 2017/10/06
Bangaren kasa da kasa, Al'ummar Musulmi Na Gudanar Da Sallar Idin layya a mafi yawan kasashen duniya, tare da gudanar da shagulgulan sallah.
Lambar Labari: 3481855 Ranar Watsawa : 2017/09/01
Bangaren kasa da kasa, duk da irin matakan takurawa da cin zarafin da haramtacciyar kasar Isr’ila ta dauka a masallacin Aqsa masallata fiye da dubu 25 ne suka yi salla a yau a cikin masallacin.
Lambar Labari: 3481767 Ranar Watsawa : 2017/08/04
Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar yahudawa masu tsatsauran ra'ayi ta kirayi sauran yahudawa domin su hada karfi da karfe domin kaddamar da farmaki a kan masallaci aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481758 Ranar Watsawa : 2017/08/01