IQNA - "Meitham Al-Zaidi" Kwamandan Birgediya Abbas ya sanar da cewa, sojojin birgediya 1,000 tare da masu aikin sa kai za su shiga aikin samar da tsaro a bikin Ashura na Imam Husaini.
Lambar Labari: 3493499 Ranar Watsawa : 2025/07/04
IQNA - Dangane da bukatun dalibai musulmi, jami'ar Amurka ta Portland ta shirya musu dakin sallah na wucin gadi.
Lambar Labari: 3492720 Ranar Watsawa : 2025/02/10
IQNA - Kafafen yada labaran sahyoniyawan sun ruwaito a daren jiya talata, suna ambato Netanyahu, cewa ya shaidawa kwamandojin sojojin kasar a Jabal al-Sheikh na kasar Syria cewa, kiyasin mu mafi karanci shi ne, za mu ci gaba da zama a kasar Syria har zuwa karshen shekara ta 2025.
Lambar Labari: 3492412 Ranar Watsawa : 2024/12/18
IQNA - Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis ya yi Allah wadai da kisan gillar da gwamnatin sahyoniya ta yi wa kananan yara Palasdinawa tare da bayyana harin bam a makarantu da wannan gwamnati ta yi a matsayin abin kyama.
Lambar Labari: 3491865 Ranar Watsawa : 2024/09/14
IQNA - A karon farko Dakarun kare juyin juya halin Musulunci sun shirya hare-haren makami mai linzami guda biyu a lokaci guda kan mayakan ISIS da Sahayoniyawan a Iraki da Siriya, wanda ke tare da martani da dama daga hukumomin Amurka.
Lambar Labari: 3490484 Ranar Watsawa : 2024/01/16
Niamey (IQNA) Faransa da Amurka suna da sansanonin soji a Nijar, kuma bisa ga dukkan alamu suna son a yi musu kallon suna fada da kungiyoyin ta'addanci a yankin Sahel (Afirka da ke kudu da hamadar Sahara), amma a fili suke kare manufofin kungiyar tsaro ta NATO a yankin.
Lambar Labari: 3489643 Ranar Watsawa : 2023/08/14
Tehran (IQNA) Sojojin Masar biyu ne aka kashe a wani hari da mayakan Daesh suka kai wa sojojin Masar a lardin Sina ta Arewa.
Lambar Labari: 3486517 Ranar Watsawa : 2021/11/05
Bangaren kasa da kasa, Firayi inistan Sudan ya bayyana cewa zai fitar da sojojin kasa daga kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484296 Ranar Watsawa : 2019/12/06