Tehran (IQNA) Wani masani daga yankin Kashmir ya kafa sabon tarihi inda ya rubuta kur’ani mai tsarki gaba daya a kan takarda mai tsayin mita 500 da fadin inci 14.5.
Lambar Labari: 3487533 Ranar Watsawa : 2022/07/11
Tehran (IQNA) Ahmad Farouq Musa masani ne dan kasar Malysia, wandaya bayyana Dr. Shari'ati a matsayin mutumin da ya kara fito da kimar musulunci a zamanance.
Lambar Labari: 3486027 Ranar Watsawa : 2021/06/19
Bangaren kasa da kasa, masani n nan dan kasar Iran ya iso gida tsare shi a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484302 Ranar Watsawa : 2019/12/08
Bangaren kasa da kasa, hare-haren gidan sarautar Saudiyya aiwatar da shirin yahudawan sahyniya kan al’umamr kasar Yemen domin rusa kasashen musulmi kamar yadda dama akashirya wanda aka fara da wasu kasashen.
Lambar Labari: 3138520 Ranar Watsawa : 2015/04/13