iqna

IQNA

Gwamnatin kasar Sudan ta mika wasu mambobin kungiyar Muslim Brotherhood ga gwamnatin kasar Masar bayan da ta kame sua  cikin kasarta.
Lambar Labari: 3484773    Ranar Watsawa : 2020/05/07

Ma’aikatar yada al’adu da sadarwa ta Sudan ta dakatar da tashoshin talabijin 10 bisa hujjar rashin lasisi.
Lambar Labari: 3484364    Ranar Watsawa : 2019/12/31