iqna

IQNA

IQNA - Majalisar koli ta musulmi a kasar Jamus ta yi gargadi kan yadda ake ci gaba da nuna kyama a kasar, tare da yin kira da a dauki kwararan matakai na hukumomin kasar domin yakar wannan lamari.
Lambar Labari: 3492740    Ranar Watsawa : 2025/02/13

IQNA - Kungiyar malaman addinin yahudawan sahyoniya a karon farko a cikin wata wasika sun bukaci gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ta sanya hannu kan yarjejeniyar musayar fursunoni ko ta halin kaka.
Lambar Labari: 3492015    Ranar Watsawa : 2024/10/10

IQNA - Bangaren soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, a cikin wani sako da ya aike wa malaman duniyar musulmi, ya yi kira da a hada kansu domin kara tallafawa al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3491716    Ranar Watsawa : 2024/08/18

Shekibai ya ce:
IQNA - Yayin da yake jaddada cewa wasika r da Jagoran juyin juya halin Musulunci ya aike wa daliban Amurka masu goyon bayan Palastinu ta yi daidai da manufofin Imam Rahil kan lamarin Palastinu, masanin harkokin kasashen gabas ta tsakiya ya ce: Wadannan wasiku da aka fara shekaru goma da suka gabata, dukkansu suna tabbatar da manufofin Imam Khumaini, kuma wata alama ce da ke tabbatar da manufar Imam.
Lambar Labari: 3491307    Ranar Watsawa : 2024/06/09

IQNA - Wasikar jagoran juyin musulunci na Iran zuwa ga matasa da daliban jami'o'in Amurka ta samu kulawa ta musamman daga kafafen yada labarai na duniya da suka hada da na larabawa da na yammacin turai.
Lambar Labari: 3491252    Ranar Watsawa : 2024/05/31

Amsar Ayatollah Sistani ga Paparoma Vatican:
Najaf (IQNA) Ayatullah Sayyid Ali Sistani a yau, yayin mayar da martani ga Fafaroma Francis, ya jaddada muhimmancin kokarin kaucewa tashin hankali da kiyayya, da kafa kimar abokantaka a tsakanin jama'a da inganta al'adar zaman tare cikin lumana.
Lambar Labari: 3489578    Ranar Watsawa : 2023/08/02

Najaf (IQNA) Ofishin Ayatullah Sistani ya aike da wasika zuwa ga babban sakataren MDD Antonio Guterres kan wulakanta kur'ani mai tsarki tare da izinin 'yan sandan kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489396    Ranar Watsawa : 2023/06/30

Daruruwan 'yan siyasa da masana Falasdinawa ne a wata wasika da suka aikewa mahukuntan Saudiyya sun bukaci da kada su yi kasa a gwiwa wajen matsin lambar da Amurka ke yi na daidaita alaka tsakanin Riyadh da Tel Aviv.
Lambar Labari: 3489361    Ranar Watsawa : 2023/06/23

Tehran (IQNA) Aikewa da wasiku na nuna kyama zuwa wasu masallatai biyu a birnin Landan ya damu musulmin kasar. Rundunar ‘yan sandan Burtaniya na ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin.
Lambar Labari: 3488680    Ranar Watsawa : 2023/02/18

Tehran  (IQNA) Kungiyar musulmi da kiristoci a jihar Indianapolis ta kasar Amurka sun tattauna batutuwan da suka shafi addinan biyu tare da gudanar da taron addu'o'i na hadin gwiwa a wani taron ibada na shekara shekara.
Lambar Labari: 3488359    Ranar Watsawa : 2022/12/19

Tehran (IQNA) a cikin wata wasika da suka aike wa Sarkin kasar, cibiyoyi da kungiyoyi 28 na fararen hula a Kuwait, sun bayyana matukar adawarsu da duk wani mataki na kulla hulda tsakanin kasarsu da Isra’ila
Lambar Labari: 3487562    Ranar Watsawa : 2022/07/18

Tehran (IQNA) Gidan rediyon kur'ani mai suna "Zaytouna", shahararriyar kafar yada labaran kur'ani mai tsarki a kasar Tunisia, ta shiga cikin hukumar rediyo ta kasar.
Lambar Labari: 3486556    Ranar Watsawa : 2021/11/14

Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Austin na jahar Texas ta fitar da wani bayani na yin Allawadai da cutar da musulmi da ake yi a jahar.
Lambar Labari: 3480869    Ranar Watsawa : 2016/10/20