Tehran (IQNA) Bayan an yi azumin wata guda, abin da ke jiran masu azumi shi ne idin farin ciki; Idi ga mawadata da suka sami damar yin alfahari da wadata a cikin idin Ubangiji.
Lambar Labari: 3487243 Ranar Watsawa : 2022/05/02
Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 8 da haihuwa mai kaifin basira baya ga hardace kur’ani tana kuma karfin fahimtar lissafi .
Lambar Labari: 3485550 Ranar Watsawa : 2021/01/13
Tehran (IQNA) mataiamkin shugaban jam’iyyar Saadat a kasar Turkiya ya bayyana cewa, Kasim Sulaimani ne ya hana aiwatar da shirin yahudawa sahyuniya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485539 Ranar Watsawa : 2021/01/09
Tehran (IQNA) wata yariyar ‘yar shekaru 4 da haihuwa mai ilimin lissafi kuma mahardaciyar kur’ani
Lambar Labari: 3485160 Ranar Watsawa : 2020/09/07
Wasu daga cikin ‘yan siyasar kasar Birtaniya sun soki Trump kan kisan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3484390 Ranar Watsawa : 2020/01/07