iqna

IQNA

matakin
Baghdad (IQNA) Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki Ahmad al-Sahaf ya bayyana cewa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi maraba da gayyatar da Irakin ta yi masa na karbar bakuncin wani taron gaggawa kan lamarin kona kur'ani a kasar Sweden. Har ila yau, a cikin wani hukunci, babban mai shigar da kara na kasar Iraki ya ba da umarnin kame "Salvan Momika", wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489429    Ranar Watsawa : 2023/07/06

Ba da izinin da 'yan sandan kasar Sweden suka ba su na tozarta kur'ani mai tsarki da kona wannan littafi ya fuskanci suka a duniya.
Lambar Labari: 3489390    Ranar Watsawa : 2023/06/29

Tehran (IQNA Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da gudanar da gasa abin koyi da kyakkyawar manufa ta 2022 domin gabatar da mafi kyawun masallaci a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488245    Ranar Watsawa : 2022/11/28

Tehran (IQNA) Matsayin Hollywood na haifar da kyamar Islama yana buƙatar bincike mai zurfi tare da nuna hanyoyin da hukumomin leƙen asirin Amurka ke amfani da su wajen sarrafa ra'ayoyin jama'a da yin tasiri a kansu.
Lambar Labari: 3487592    Ranar Watsawa : 2022/07/25

Tehran (IQNA) Dakarun da ke biyayya Khalifa Haftar a kasar Libya sun sanar da tsagaita wuta a cikin wannan mako.
Lambar Labari: 3484819    Ranar Watsawa : 2020/05/20

Tehran (IQNA) Cin zarafin da tashar MBC mallakin gwamnatin Saudiyya da ke watsa shirinta daga Dubai UAE, ta yi wa shahid Abu Mahdi Al-muhandis ya fusata al’ummar kasar Iraki matuka.
Lambar Labari: 3484806    Ranar Watsawa : 2020/05/16

Gwamnatin kasar Birtaniya ta saka bangaren siyasa na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a cikin ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3484424    Ranar Watsawa : 2020/01/17