Tehran (IQNA) A yayin gudanar da zanga-zanga fiye da 30 a garuruwa 20 na kasar, dubban 'yan kasar Moroko sun yi tir da harin wuce gona da iri da yahudawan sahyuniya suka yi a masallacin Al-Aqsa tare da bayyana goyon bayansu da alkibla ta farko ta musulmi.
Lambar Labari: 3488012 Ranar Watsawa : 2022/10/15
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran ya bukaci hukumomi n Afghanistan da su hukunta wadanda ke da hannu a harin ta’addancin Kunduz.
Lambar Labari: 3486408 Ranar Watsawa : 2021/10/10
Tehran (IQNA) mutane kimani miliyan 16 ne suka sami damar halartar juyayin 40 na shahadar Imam Husain (a) a birnin Karbala.
Lambar Labari: 3486363 Ranar Watsawa : 2021/09/28
Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Libya sun sanar da cewa za a bude masallatai a fadin kasar daga ranar Juma’a mai zuwa.
Lambar Labari: 3485255 Ranar Watsawa : 2020/10/07
Wasu ‘yan wasa mata musulmi a kasar Amurka sun bayyana yadda ake nuna musu banbanci saboda tufafinsu.
Lambar Labari: 3484448 Ranar Watsawa : 2020/01/25