Tehran (IQNA) A yayin da take jaddada nasarorin da aka samu a shirye-shiryen tsaro na musamman na Ashura na bana a biranen Bagadaza, Karbala, Najaf Ashraf, da Kazmin, hukumomin Iraki sun sanar da cewa: A shekaran jiya maziyarta miliyan shida ne suka halarci Ashura a Karbala, yayin da maziyarta miliyan biyu suka halarci hubbaren Kazimain da ke Kazimain.
Lambar Labari: 3487670 Ranar Watsawa : 2022/08/11
Tehran (IQNA) kwamitin kula da hubbaren Imam Hussain ya sanar da cewa halartar maziyarta Imam Husaini (a.s.) a Karbala domin tarukan Tasu'a da Ashura ba a taba ganin irinsa ba tun daga shekara ta 2003.
Lambar Labari: 3487654 Ranar Watsawa : 2022/08/08
TEHRAN (IQNA) - Dubban masu ziyara a Iran da na kasashen ketare ne ke ziyara a birnin Mashhad a murnar haihuwar Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3487408 Ranar Watsawa : 2022/06/11
Tehran (IQNA) - Haramin Sayyid Abbas (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban masu ziyara. maniyyata a ranar Sallar Sha’aban.
Lambar Labari: 3487044 Ranar Watsawa : 2022/03/12
Tehran (IQNA) masu ziyara miliyan 5 suka halarci taron juyayin Ashura a birnin Karbala na kasar Iraki wanda ya gudana a jiya.
Lambar Labari: 3486222 Ranar Watsawa : 2021/08/20
Tehran (IQNA) an bude kofa ga masu gudanar da ayyukan ziyara a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486114 Ranar Watsawa : 2021/07/17
Tehran (IQNA) an dauki kwararan matakai na hana yada cutar corona a haramin Makka da Madina.
Lambar Labari: 3486075 Ranar Watsawa : 2021/07/04
Tehran (IQNA) an sake bude masallacin haramin Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484591 Ranar Watsawa : 2020/03/06