firai minista

IQNA

Tehran (IQNA) Mustafa Alkazimi firai ministan da aka dorawa alhakin kafa sabuwar gwamnati a Iraki ya sha alwashin gudanar da bincike kan kisan Sulaimani da Muhandis.
Lambar Labari: 3484742   Ranar Watsawa : 2020/04/24

Tehran (IQNA) firai ministan kasar Sudan Abdullah Hamduk ya tsallake rijiya da baya a yau bayan kai masa wani harin bam a birnin Khartum.
Lambar Labari: 3484602   Ranar Watsawa : 2020/03/09