Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China ya bayyana cewa akwai yiwuwar cewa Amurka ce ta shigo da corona a cikin China.
Lambar Labari: 3484618 Ranar Watsawa : 2020/03/13
Tehran (IQNA) Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa, sun samu nasarar shawo kan yaduwar cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3484608 Ranar Watsawa : 2020/03/10