iqna

IQNA

IQNA - A zabukan da za a gudanar a kasar Amurka, al'ummar musulmin kasar ba su amince da zaben dan takara ko daya ba, kuma suna bin hanyoyi daban-daban.
Lambar Labari: 3492156    Ranar Watsawa : 2024/11/05

Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban majalisar mulkin kasar Sudan ya jaddada wajabcin kawar da bala'i da tada kayar baya a yankin yammacin Darfur a wajen bikin rufe kur'ani.
Lambar Labari: 3487636    Ranar Watsawa : 2022/08/04

Tehran (IQNA) Saudiyya za ta karbi bakuncin taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi karo na hudu a ranakun 5 da 6 ga watan Yunin 2022.
Lambar Labari: 3487370    Ranar Watsawa : 2022/06/01

Tehran (IQNA) Jami'in Amurka kan harkokin ya bayyana cewa kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya amince da aka cimmawa tsakanin Taliban da Amurka.
Lambar Labari: 3484612    Ranar Watsawa : 2020/03/11

Tehran (IQNA) A ci gaba da tashe-tashen hankula a yankunan musulmi a kasar India ya zuwa yanzu mutane hudu ne suka rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3484567    Ranar Watsawa : 2020/02/27