iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe masallatai guda biyar da mahukuntan Italia suka yi.
Lambar Labari: 3480882    Ranar Watsawa : 2016/10/24

Bangaren kasa da kasa, shekaru 15 da suka gabata ne a tsakiyar watan Nuwamban shekara ta 2000 aka share sunan mutumin da kudin shigarsa na shekara dala biliyan 60 ne daga tarihi saboda ya zabe bin Ahlul bait (AS)
Lambar Labari: 3456298    Ranar Watsawa : 2015/11/23

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Italiya sun nuna damuwa dangane da yadda wasu ‘yan majalisar kasar suka bukaci da a tattara dardumomin musulmi na yin salla.
Lambar Labari: 3337036    Ranar Watsawa : 2015/07/30

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za abude wani babban baje koli na kayyakin al’adu da tarihin muslunci a cibiyar Scodray Del Covirinal da ke birnin Rom na kasar Italia.
Lambar Labari: 3332513    Ranar Watsawa : 2015/07/24