iqna

IQNA

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Afirka ta kudu ta sanar da cewa, ta fara daukar matakan da suka dace domin tunkarar sabuwar cutar corona da ta bullo.
Lambar Labari: 3486614    Ranar Watsawa : 2021/11/28

Tehran (IQNA) an gudanar da sallar juma’a a haramin Makka mai alfarma.
Lambar Labari: 3485365    Ranar Watsawa : 2020/11/14

Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi da suka gudanar da bukukuwan salla babba a cikin gidajensu.
Lambar Labari: 3485018    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi su yi azumi domin rokon Allah ya kawo karshen cutar Corona.
Lambar Labari: 3484706    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Tehran (IQNA) mujallar News Week ta kasar Amurka ta kawo bayani kan mahangar annabin musulunci (SAW) kan wajabcin tsafta da kuma wajacin kare kai daga kamuwa da cututtuka.
Lambar Labari: 3484646    Ranar Watsawa : 2020/03/22

Tehran (IQNA) mutum na farko ya mutu a kasar Amurka bayan kamuwa da cutar coronavirus.
Lambar Labari: 3484571    Ranar Watsawa : 2020/02/29