Tehran (IQNA) A cikin 'yan lokutan baya-bayan nan dai zaman doya da manja sai kara tsananta yake yi tsakanin shugaban Tunisia da kuam jam'iyyar Ennahda ta masu kishin Islama, musamman tun bayan dakatar da aikin majalisa wadda Ennahda ta mamaye mafi yawan kujerunta, da kuma rusa majalisar baki daya da shugaban ya yi a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3487179 Ranar Watsawa : 2022/04/17
Tehran (IQNA) A shekara ta tara a jere kungiyar Saed a kasar Siriya na kokarin ganin an rage wasu matsalolin da yaki ya daidaita a cikin watan Ramadan ta hanyar shirya buda baki ga masu azumi.
Lambar Labari: 3487134 Ranar Watsawa : 2022/04/06
A ranar Litinin 6 ga watan Afrilu ne za a fara gasar nakasassu karo na goma a watan Ramadan, tare da halartar makaranta 463 da za a dauki tsawon makonni biyu ana yi.
Lambar Labari: 3487112 Ranar Watsawa : 2022/04/01
Tehran (IQNA) An yi wa ministan harkokin addini na kasar Tunisiya bayani kan yadda aka buga cikakken kur'ani mai tsarki na farko na makafi.
Lambar Labari: 3486911 Ranar Watsawa : 2022/02/05
Tehran (IQNA) Akwai wurare da cibiyoyi na tarihin addini gami tsoffin masallatai a cikin kasashen Afirka
Lambar Labari: 3486503 Ranar Watsawa : 2021/11/02
Tehran (IQNA) an sanya masallacin Cambriege a cikin jerin muhimman wurare da aka yi amfani da fasaha ta musamman wajen gina su a Burtaniya.
Lambar Labari: 3486296 Ranar Watsawa : 2021/09/11
Tehran (IQNA) cibiyar Hikmat wata cibiya ce ta ilimi wadda ta hada bangarori da suka hada da Jami'oi na Iran da sauran bangarori na ilimi a duniya.
Lambar Labari: 3486096 Ranar Watsawa : 2021/07/11
Tehran (IQNA) taron wakilan cibiyoyi n kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.
Lambar Labari: 3485780 Ranar Watsawa : 2021/04/04
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Masar sun sanar da matakai da za a dauka a cikin watan azumi domin kaucewa yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485776 Ranar Watsawa : 2021/04/02
Tehran (IQNA) za a gina manyan ciyoyin musulunci guda 10 a kasar Saliyo
Lambar Labari: 3485767 Ranar Watsawa : 2021/03/27
Tehran (IQNA) kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh tana yin amfani da makarantun kur’ani a kasar Aljeriya yada akidunta.
Lambar Labari: 3485058 Ranar Watsawa : 2020/08/05
Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi 200 daga kasashe 30 sun nuna goyon bayansu ga Aqsa.
Lambar Labari: 3484858 Ranar Watsawa : 2020/06/03
Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar Mauritaniya sun rufe wasu cibiyoyi masu alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi a kasar Maurianiya biyo bayan wani gangami da kungiyoyin masu kishin islama suka yi a kasar wanda aka ce ya gudana babu izini.
Lambar Labari: 1385551 Ranar Watsawa : 2014/03/10