IQNA - Babban Mufti na kasar Libiya yayin da yake ishara da irin tasirin da hare-haren na Iran suka yi kan zurfin yankunan da aka mamaye, ya jaddada cewa: Har yanzu yakin bai kai mako na biyu ba a lokacin da shugaban kasar Amurka ya yanke shawarar dakatar da wannan rikici saboda fargabar sakamakonsa. Me yasa? Domin ana halaka Isra'ila a wannan yaƙin yayin da take kai hare-hare; sabanin Gaza inda gwamnatin sahyoniya kawai ke kashewa kuma tana cikin koshin lafiya.
Lambar Labari: 3493474 Ranar Watsawa : 2025/06/29
IQNA - Babban Mufti na Oman ya taya murnar nasarar da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta samu a kan zaluncin gwamnatin mamaya na Kudus tare da daukar wannan nasara a matsayin wani alkawari na hadin kai ga al'ummar duniya masu 'yanci.
Lambar Labari: 3493449 Ranar Watsawa : 2025/06/26
IQNA - A yayin da yake yaba da martanin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kan zaluncin gwamnatin sahyoniyawa, babban Mufti na kasar Pakistan ya yi jawabi ga al'ummar musulmi inda ya ce wannan wata dama ce da kasashen musulmi za su hada kai don dakile barazanar gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3493433 Ranar Watsawa : 2025/06/17
Tehran (IQNA) Babban Mufti na Jamhuriyar Tatarstan, Sheikh Kamel Samiullah, ya ba da kyautar kur'ani mai girma da ba kasafai ake samunsa ba, ga majalisar kur'ani a birnin Sharjah ta kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3487348 Ranar Watsawa : 2022/05/27
Tehran (IQNA) a kasar Syria Shugaba Bashar Al-Assad ya soke mukamin babban malamin addinin islama mai bayar da fatawa na kasa.
Lambar Labari: 3486565 Ranar Watsawa : 2021/11/16
Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya bayyana sallar jami’an gwamnatin UAE a cikin masallacin Quds da cewa haram ce.
Lambar Labari: 3485098 Ranar Watsawa : 2020/08/18
Tehran (IQNA) babban malami malami mai bayar da fatawa na kasar Masar ya abyar da wata fatawa kan renon karea cikin gida wadda ta bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485094 Ranar Watsawa : 2020/08/17