Bangaren kasa da kasa, kayayyakin Halal da ake sayarwa akasashen turai na samun karbuwa daga al’ummomin kasashen.
Lambar Labari: 3483016 Ranar Watsawa : 2018/09/27
Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Sweden za ta gudanar da zama domin duba daftarin kudirin da ke neman a hana shigo da nama da aka yanka ta hanyar addini.
Lambar Labari: 3481828 Ranar Watsawa : 2017/08/24
Bangaren kasa da kasa, duk da cewa musulmi a kasar Kenya su ne marassa rinjaye amma masu bukatar abincin musulmi a tsakanin kiristocin kasar na karuwa.
Lambar Labari: 3481455 Ranar Watsawa : 2017/05/01
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin kara karfafa harkokin samar da abincin halal a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3481452 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zama kan harkokin tattalin arziki da suka shafi shirin nan na Halal a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481393 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, Nuraddinin Budisa ya sanar da kafa kwamitin kula da kayayyakin halal a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481375 Ranar Watsawa : 2017/04/04
Bangaren kasa da kasa, kasar Kenya na shirin daukar bankuncin bababn baje koli na kayan abincin Halal.
Lambar Labari: 3480911 Ranar Watsawa : 2016/11/05