Tehran (IQNA) sakamakon yaduwar cutar corona kasashen duniya sun rufe makarantu da jami'oi domin kaucewa yaduwar cutar , amma yanzu kasashe da dama sun kudiri aniyar bude makarantun tare da daukar matakan kariya.
Lambar Labari: 3485153 Ranar Watsawa : 2020/09/06