iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shugaban Iran Hasan Rouhani yayi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi tare da bayyana hakan a matsayin jarabawa ga masu da’awar kae hakkin dan adam a duniya.
Lambar Labari: 3483070    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Lambar Labari: 3480622    Ranar Watsawa : 2016/07/18

Bangaren kasa da kasa, babbar kotun koli a kasar Turkiya ta janye dokar hana sanya hijabi mata sojoji ko kuma matan jami'an tsaro a kasar Tuekiya.
Lambar Labari: 3040142    Ranar Watsawa : 2015/03/25

Bangaren kasa da kasa, kasar Turkiya ta gayyaci malaman addinin muslunci daga yankin Latin Amurka zuwa wani taro na malaman addini daga kasashen duniya domin tattauna batutwa da suka shafi al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 1451246    Ranar Watsawa : 2014/09/17