iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hari a kan wasu yankuna acikin yankin zirin gaza .
Lambar Labari: 3481652    Ranar Watsawa : 2017/06/28

Bangaren kasa da kasa, Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
Lambar Labari: 3481369    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra’ila ta haramta wa dubban mutane daga Gaza halartar sallar juma’a a birnin Quds.
Lambar Labari: 3480930    Ranar Watsawa : 2016/11/11

Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3480922    Ranar Watsawa : 2016/11/09

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani film da aka shirya danagne day akin yankin Gaza da ya gabata wanda aka gudanar a birnin Madrid na kasar Spain.
Lambar Labari: 2618813    Ranar Watsawa : 2014/12/15

Bangaren kasa da kasa, kungiyar majalisun dokokin kasashen musulmi za ta gudanar da wani zama dangane da palastinu a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan domin tattauna halin da ake ciki bayan kawo karshen yaki.
Lambar Labari: 1445634    Ranar Watsawa : 2014/09/01

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addnin muslunci a kasar Bahrain Ayatollah Sheikh Isa Kasim ya ce al'ummar Gaza sun yi nasara a kan Isra'ila sakamakon gwagwarmayars da kuma hakurin da suka yi.
Lambar Labari: 1444728    Ranar Watsawa : 2014/08/30

Bangaren kasa da kasa, kungigar Afuwa ta duniya ta bukaci da a gudanar da bincike dangane da hare-haren da sojojin Isra'ila suka kai kan ma'aikatan bayar da gaji a yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 1437543    Ranar Watsawa : 2014/08/09

Bangaren kasa da kasa, wani sojin yahudawan sahyuniya yana mai alfahari da cewaa cikin rana guda ya kashe kananan yara palastinawa 13 a yakin da suke da al'ummar yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 1435545    Ranar Watsawa : 2014/08/03

Bangaren kasa da kasa, Palastinawa talatin suka yi shahada a yau sakamakon kaddamar da wani hari da jiragen yakin Isra'ila suka yi a kan wani asibiti da ke gabacin yankin Zirin Gaza, inda aka kwantar da daruruwan mutane da suka samu raunuka.
Lambar Labari: 1433628    Ranar Watsawa : 2014/07/26

Bangaren kasa da kasa, adadin Palastinawa da suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa kan al'ummar ya kai 200, yayin da wasu fiye da 14000 suka samu raunuka.
Lambar Labari: 1431848    Ranar Watsawa : 2014/07/21

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta bayyana hare-haren wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da kaddamarwa kan yankunan Palasdinawa da suke Zirin Gaza ta sama da kasa da kuma ta ruwa a matsayin bude wani sabon yaki.
Lambar Labari: 1430641    Ranar Watsawa : 2014/07/16

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin ma'aikatar kiwon lafiya a yankin Gaza ta sanar da cewa mutane 165 ne suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa a kan al'ummar yankin.
Lambar Labari: 1430033    Ranar Watsawa : 2014/07/15

Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutane sun gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga al'ummar jamhuriyar Afirka ta tsakiya sakamakon kisan kiyashin da mabiya addinin kirista suke yi a kansu.
Lambar Labari: 1379467    Ranar Watsawa : 2014/02/24