Bangaren kasa da kasa, Kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta bayyana hare-haren wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da kaddamarwa kan yankunan Palasdinawa da suke Zirin Gaza ta sama da kasa da kuma ta ruwa a matsayin bude wani sabon yaki.
Lambar Labari: 1430641 Ranar Watsawa : 2014/07/16
Bangaren kasa da kasa, majiyoyin ma'aikatar kiwon lafiya a yankin Gaza ta sanar da cewa mutane 165 ne suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa a kan al'ummar yankin.
Lambar Labari: 1430033 Ranar Watsawa : 2014/07/15
Bangaren kasa da kasa, daruruwan mutane sun gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga al'ummar jamhuriyar Afirka ta tsakiya sakamakon kisan kiyashin da mabiya addinin kirista suke yi a kansu.
Lambar Labari: 1379467 Ranar Watsawa : 2014/02/24