iqna

IQNA

hulda
IQNA - Majalisar hulda ta muslunci ta Amurka ta yi maraba da shirin hana sayar da bayanan musulmi da aka yi amfani da su wajen leken asiri.
Lambar Labari: 3490452    Ranar Watsawa : 2024/01/10

Tazarar da ke tsakanin siyasar shugabannin Tanzaniya da ra'ayin jama'a na kara fadada. Tare da yaduwar laifuffukan dabbanci na Isra'ila, an tunzura ra'ayin jama'ar Tanzaniya kan Isra'ila tare da samar da karin sarari don nuna adawa da gwamnatin sahyoniyawan mamaya.
Lambar Labari: 3490357    Ranar Watsawa : 2023/12/24

Gwamnatin tarayar Najeriya ta sami umurnin kotu na haramta harka islamiya ta Najeriya wacce aka fi saninta da IMN.
Lambar Labari: 3483894    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin addini ta kasar Turkiya za ta gina masallaci mafi girma a kasar Jibouti.
Lambar Labari: 3480926    Ranar Watsawa : 2016/11/10