IQNA - Daruruwan mutane daga birnin Kairouan na kasar Tunisiya ne suka halarci taron maulidin manzon Allah (SAW) a masallacin tarihi na "Aqaba Bin Nafi" da yammacin jiya Asabar.
Lambar Labari: 3491876 Ranar Watsawa : 2024/09/16
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485344 Ranar Watsawa : 2020/11/07