Tehran (IQNA) Kungiyoyin agaji na duniya suna tattara taimako ga al’ummar Falastinu da ke fuskantar kisan kiyashi daga yahudawan Sahyuniya.
Lambar Labari: 3485927 Ranar Watsawa : 2021/05/18
Tehran IQNA, Isma’il Haniyya Shugaban kungiyar Hamas ya gana da jakadun wasu kasashen a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3485702 Ranar Watsawa : 2021/03/01
Tehran (IQNA) Mataimakiyar zababben shugaban Amurka mai jiran gado Kamala Harris ta ce za su dawo da alaka tsakanin Amurka da kuma gwamnatin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485360 Ranar Watsawa : 2020/11/12
Tehran (IQNA) ma'aikatar kula da harkokin adini a yankin zirin Gaza na Falastinu ta bayar da umarnin bude masallatai a yankin.
Lambar Labari: 3484845 Ranar Watsawa : 2020/05/28