Bangaren kasa da kasa, Hussain Mirzaei Vani jakadan Iran a kasar Venezuela ya bayyana a zantawarsa da radio ALBA CIUDAD cewa wasikar jagora zuwa matasan turai ta yi tasiri.
Lambar Labari: 3480941 Ranar Watsawa : 2016/11/15
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude wata sabuwar tashar radio ta karatun kur'ani mai tsarki a garin Santa da ke yammacin kasar Masar da nufin watsa shirinsa a cikin kasashen arewacin Afirka da kuma nahiyar turai.
Lambar Labari: 2918920 Ranar Watsawa : 2015/03/02
Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon da ke watsa shirinsa kan harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Masar da ake kira radio kur'ani yana watsa shiri danagen da ayyukan hajjin bana.
Lambar Labari: 1456514 Ranar Watsawa : 2014/10/02