IQNA - A cikin rahotonta na shekara, Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Faransa ta sanar da karuwar kyamar Musulunci da wariya a wannan kasa.
Lambar Labari: 3491414 Ranar Watsawa : 2024/06/27
Tehran (IQNA) Matakin da wata kungiya ta Turai ta dauka na nuna wata talla ta hanyar amfani da hoton mata masu lullubi ya haifar da martani mai zafi daga masu tsatsauran ra’ayi a Faransa.
Lambar Labari: 3488563 Ranar Watsawa : 2023/01/26
Tehran (IQNA) kwamitin malaman musulmi na duniya ya yi kira da a kawo karshen nuna wariya a tsakanin ‘yan adam.
Lambar Labari: 3485558 Ranar Watsawa : 2021/01/16
Ana ci gaba da mayar da martani dangane da dokar da gwamnatin kasar Faransa ta kafa da nufin takura ma musulmin kasar da sunan yaki da tsatsauran ra’ayi .
Lambar Labari: 3485446 Ranar Watsawa : 2020/12/10
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Faransa za ta rufe wasu masallatai da sunan sanya ido a kan musulmi domin yaki da tsatsauran ra’ayi .
Lambar Labari: 3485424 Ranar Watsawa : 2020/12/03