Tehran (IQNA) shugaban cibiyar Alkauthar a Turkiya ya bayyana cewa, juyin da marigayi Imam Khomeini ya jagoranta juyi ne na dukkanin raunana.
                Lambar Labari: 3485977               Ranar Watsawa            : 2021/06/03
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Sheikh Bashir Ibrahimi daya ne daga cikin malamai da suka taka rawar gani wajen fatattakar Faransawa  ‘yan mulkin mallaka  daga kasar Aljeriya.
                Lambar Labari: 3485436               Ranar Watsawa            : 2020/12/07