Tehran (IQNA) Mazauna birnin Bethlehem da ke gabar yammacin kogin Jordan sun shelanta yajin aiki n gama gari a yau bayan shahadar matashin Bafalasdine Mustafa Sabah da sojojin Isra'ila suka yi.
Lambar Labari: 3489059 Ranar Watsawa : 2023/04/29
Tehran (IQNA) Wani kwamitin Majalisar Dinkin Duniya ya soki gwamnatin Bahrain da nuna wariya ga 'yan Shi'a a fannonin ilimi, ayyukan yi, 'yancin al'adu da 'yancin addini.
Lambar Labari: 3487028 Ranar Watsawa : 2022/03/09
Mutanen yankin na tuddan Gulan da yake a karkashin mamayar Isra’ila suna nuna kin amincewarsu da shirin kafa manyan fankokin samar da makamashi na Isra’ila a cikin yankunansu.
Lambar Labari: 3485445 Ranar Watsawa : 2020/12/09