A wata ganawa da ya yi da takwaransa na kasar Oman, ministan harkokin wajen kasarmu ya bayyana jin dadinsa da irin karfi da dadaddiyar dangantakar dake tsakanin kasashen biyu daga dukkan fannoni, ya kuma yaba da yadda kasar Oman take daukar matakai kan al'amurran da suka shafi yankin da kuma ci gaban da aka samu, sannan ya dauki bakuncin tattaunawar ta Iran da Amurka a kaikaice wata alama ce ta wannan hanya.
Lambar Labari: 3493081 Ranar Watsawa : 2025/04/12
IQNA - Shirin "Aminci a Kallo" karo na 43 na mako-mako mai taken "Bayyana Matsayin Mata a Musulunci" ya gudana ne a gidan rediyon Bilal na Musulunci ta Uganda a tashar FM 94.1.
Lambar Labari: 3492941 Ranar Watsawa : 2025/03/18
Tehran (IQNA) Fitacen malami Sheikh Lemu ya rasu ne da sanyin safiyar jiya Alhamis a birnin Minna na jihar Naija da ke arewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3485491 Ranar Watsawa : 2020/12/25