iqna

IQNA

]ًأَ - Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Saudiyya ta sanar da sabbin lokutan shiga da fita da masu aikin Umrah za su yi a Makka a shirye-shiryen karbar bakuncin alhazai.
Lambar Labari: 3493091    Ranar Watsawa : 2025/04/14

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya kan sace yara 'yan mata 'yan makarantar kwana a cikin jihar Zamfara da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3485699    Ranar Watsawa : 2021/02/28

Tehran (IQNA) wasu wadanda ba a san ko su wane ne ba sun kashe limamin masallaci a garin Stuttgart na kasar Jamus.
Lambar Labari: 3485492    Ranar Watsawa : 2020/12/25