Kakakin rundunar Halifa Hatar da ke kaddamar da hare-hare kan birnin Tripoli na kasar Libya, suna ci gaba da kara kutsa kai a cikin birnin.
Lambar Labari: 3483592 Ranar Watsawa : 2019/04/30
Bangaren kasa da kasa, Pira ministan na kasar Iraki Adel Abdul Mahadi ya iso birnin Tehran dazu da safe, domin fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3483523 Ranar Watsawa : 2019/04/06
Bangaren kasa da kasa, jam’iyya mai mulki a kasar Mauritania ta samu nasarar lashe zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar a makon jiya, yayin da jam’iyyar Islah ta masu kishin Ilama ta zo a matsayi na biyu.
Lambar Labari: 3482967 Ranar Watsawa : 2018/09/09
Bangaren kasa da kasa, an bude bangaren kwana na makarantar hauza a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482472 Ranar Watsawa : 2018/03/13
Bangaren kasa da kasa, Kotun daukaka kara ta kasar Bahrain ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 9 da aka yanke wa babban sakataren kungiyar Al-Wifaq ta 'yan Shi'an kasar Bahrain Sheikh Ali Salman duk kuwa da ci gaba da Allah wadai din da ake yi wa hukuncin a ciki da wajen kasar ta Bahrain.
Lambar Labari: 3481028 Ranar Watsawa : 2016/12/12
Sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amurka ya yi nuni da cewa kimanin kashi 82% na Amurka sun yi amannar cewa ana kuntata wa musulmi a kasar .
Lambar Labari: 3481022 Ranar Watsawa : 2016/12/10
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasa ta kananan yara kan rubutun kur'ani mai tsarki a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3480963 Ranar Watsawa : 2016/11/22