iqna

IQNA

kasar
Tehran (IQNA) Abdulrahman Adzar matashi ne dan kasar Morocco da yake da burin ganin ya kamala hardar kur’ani baki daya
Lambar Labari: 3485747    Ranar Watsawa : 2021/03/16

Tehran (IQNA) shugaban Aljeriya ya sanar ce, kasar sa na duba yuwuwar sake bude masallatai ga jama'a,
Lambar Labari: 3485055    Ranar Watsawa : 2020/08/04

Tehran (IQNA) kungiyar dakarun Nujba ta sanar da cewa, fatawar da Ayatollah Sistani ya bayar da c eta fitar da daesh daga Iraki.
Lambar Labari: 3484890    Ranar Watsawa : 2020/06/13

Tehran (IQNA) an bude masallatan kasar Tunisia domin ci gaba da gudanar da salla bayan rufe su na tsawon watanni uku.
Lambar Labari: 3484865    Ranar Watsawa : 2020/06/05

Tehran (IQNA) an gudanar da saukar kur’ani mafi girma ta hanyar yanar gizo a Indonesia wanda jihar Jawa ta dauki nauyinsa.
Lambar Labari: 3484842    Ranar Watsawa : 2020/05/27

Tehran (IQNA) sarkin kasar Saudiyya ya bayar da umarnin bude masallatai a biranan kasar amma banda masallatan birnin Makka.
Lambar Labari: 3484839    Ranar Watsawa : 2020/05/26

Tehran (IQNA) kasar Pakistan daya ce daga cikin manyan kasashen musulmi wadanda suke gudanar da lamurra na addinin watan ramadan.
Lambar Labari: 3484811    Ranar Watsawa : 2020/05/18

Tehran (IQNA) shugaban majalisar juyin juya hali a kasar Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa, ci gaba da killace kasar Yemen na daga cikin abubuwan da ke yin barazana ga rayuwar al’ummar kasar .
Lambar Labari: 3484809    Ranar Watsawa : 2020/05/18

Tehran (IQNA) sakamakon barazanar da Trump ya yi kan cewa ya bayar da umarni da a tarwatsa jiragen ruwa idan sun kusanci jiragen ruwan Amurka, Iran ta kirayi jakadan Switzerland a Tehran.
Lambar Labari: 3484738    Ranar Watsawa : 2020/04/23

Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Mahmud Usfur makarancin kur’ania  gidajen radiyo da talabijin na Masar ya rasu a jiya bayan fama da rashin lafiya.
Lambar Labari: 3484724    Ranar Watsawa : 2020/04/18

Tehran (IQNA) wasu jiragen Isra’ila marassa matuki sun keta hurumin sararin samaniyar birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3484718    Ranar Watsawa : 2020/04/16

Tehran (IQNA) Majiyar sojojin kasar Yemen ta bayyana cewa a cikin kwanaki bakawai da suka gabata, sojojin Saudiyya sun kai hare-hare kimanin 300 kan yankuna a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484693    Ranar Watsawa : 2020/04/08

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Mauritania ta sanar da cewa za  arika saka karatun kur’ani a masallatan kasar adukkanin rana.
Lambar Labari: 3484648    Ranar Watsawa : 2020/03/23

Tehran (IQNA) Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa, sun samu nasarar shawo kan yaduwar cutar corona a  kasar .
Lambar Labari: 3484608    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Musulmin kasar Slovenia sun gudanar ad sallar Juma'a ta farkoa masallacin da suka gina a babban birnin kasar .
Lambar Labari: 3484498    Ranar Watsawa : 2020/02/08

Najat Falu Bilqasim tsohuwar ministar ilimi mai zurfi a kasar Faransa ta bukaci da a rika koya kur’ania  makarantu.
Lambar Labari: 3484428    Ranar Watsawa : 2020/01/18

Shugaban Ghana ya kirayi musulmi da kada su bar masu tsatsaran ra’ayi su rika yin magana da yawun musulunci.
Lambar Labari: 3484324    Ranar Watsawa : 2019/12/17

Hizbullah ta kasar Labnon ta nuna rashin amincewarta da sharudan da kasar Amurka ta gindaya na kafa sabuwar gwamnati a kasar .
Lambar Labari: 3484274    Ranar Watsawa : 2019/11/26

Ministan tsaron Iran Janar Hatami ya bayyana cewa, kasar ta yi nisa matuka wajen bunkasa ayyukan kere-kere ta fuskar tsaro.
Lambar Labari: 3484243    Ranar Watsawa : 2019/11/12

Bangaren kasa da kasa, an kai jerin hare hare a lokacin gudanar da zabe a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3484097    Ranar Watsawa : 2019/09/28