Tehran (IQNA) sabon rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar kan Yemen ya ce yakin da Saudiyya take kaddamarwa kan al'ummar ya yi sanadiyyar mutuwar mutane dubu 377 cikin shekaru 7.
Lambar Labari: 3486602 Ranar Watsawa : 2021/11/24
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa kasarsa ba ta neman yaki da kowa, amma za ta kare kanta idan an tsokane ta.
Lambar Labari: 3485513 Ranar Watsawa : 2021/01/01