iqna

IQNA

hamas
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta yi Allah wadai da irin yadda sojojin yahudawan sahyoniya suke musgunawa al'ummar yankin Golan na Siriya da suka mamaye.
Lambar Labari: 3489356    Ranar Watsawa : 2023/06/22

Tehran (IQNA) Itamar Bin Ghafir, ministan tsaron cikin gidan gwamnatin sahyoniyawan ya kutsa kai cikin masallacin Al-Aqsa tare da yahudawan mamaya a safiyar yau Lahadi.
Lambar Labari: 3489179    Ranar Watsawa : 2023/05/21

Tehran (IQNA) Hamas kuma ta bayyana yiwuwar mayar da ofishin jakadancin Birtaniya zuwa birnin Kudus a matsayin wani mataki da bai dace ba tare da bayyna haka a matsayin goyon bayan 'yan mamaya da kuma kiyayya ga al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3487899    Ranar Watsawa : 2022/09/23

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas Jihad Taha ya sanar da cewa, wannan yunkuri na mutunta kin amincewa da shugaban kasar Chile, Gabriel Burichfonte ya yi na karbar takardar shaidar jakadan gwamnatin sahyoniyawan don nuna adawa da kisan gillar da aka yi wa kananan yara Palastinawa a kasar. Sojojin Isra'ila a Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3487865    Ranar Watsawa : 2022/09/16

Tehran (IQN) Kungiyar Hamas ta yi kira da a gudanar da babban taron Falasdinawa masu ibada a sallar asuba a gobe Juma'a 31 ga watan Yuli a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487575    Ranar Watsawa : 2022/07/21

Tehran (IQNA) A safiyar yau 27 ga watan Afirilu ne wata babbar tawaga ta kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas karkashin jagorancin Khalil al-Hayat mamba a ofishin siyasa kuma shugaban ofishin hulda da kasashen Larabawa da Musulunci na kungiyar ta isa Tehran.
Lambar Labari: 3487223    Ranar Watsawa : 2022/04/27

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa: Wannan mataki na yahudawan sahyoniya laifi ne da kuma sabawa dukkanin ka'idoji da dokokin addinai na sama kai tsaye.
Lambar Labari: 3487052    Ranar Watsawa : 2022/03/14

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta fitar da sanarwa inda ta yi maraba da hukuncin da wata kotu a Afirka ta Kudu ta yanke wanda ya banbanta tsakanin fada da yahudawan sahyoniya da kyamar Yahudawa.
Lambar Labari: 3486965    Ranar Watsawa : 2022/02/20

Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi gargadin cewa Isra'ila na ketare "jajayen layukan" a birnin Kudus.
Lambar Labari: 3486957    Ranar Watsawa : 2022/02/19

Tehran (IQNA) kungiyoyin Falastinawa suna ci gaba da mayar da martani dangane da ganawar da shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya yi da miistan yakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3486757    Ranar Watsawa : 2021/12/30

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin da Kuwait da dauka kan Isra'ila.
Lambar Labari: 3486651    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) Kungiyar Hamas ta mayar da martani kan shirin Isra’ila na gina matsugunnan yahudawa guda dubu uku a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3486485    Ranar Watsawa : 2021/10/28

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486404    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) Sojojin Isara’ila sun kashe Falasdinawa akalla 5 a wasu hare-haren da suka kai kan wasu garuruwan a yankin yamma da kogin Jodan.
Lambar Labari: 3486354    Ranar Watsawa : 2021/09/26

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmaya da sauran bangarorin al'ummar Falastinawa sun yi Allawadai da bude ofishin jakadanci da UAE ta yi a Isra'ila.
Lambar Labari: 3486105    Ranar Watsawa : 2021/07/14

Tehran (IQNA) jagoran Hamas ya bayyana ci gaba da tattaunawa tsakanin bangarorin Falastinawa a matsayin gishikin nasara.
Lambar Labari: 3485293    Ranar Watsawa : 2020/10/20

Tehran (IQNA) kungiyoyin Fatah da Hamas sun cimma matsaya kan gudanar da zabuka a Falastinu wanda zai hada dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3485217    Ranar Watsawa : 2020/09/25

Tehran (IQNA) Jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da munanan hare-hare a yankin Zirin gaza.
Lambar Labari: 3485127    Ranar Watsawa : 2020/08/28

Tehran (IQNA) kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta bukaci mahukuntan Saudiyya da su saki Muhammad Khidri.
Lambar Labari: 3485081    Ranar Watsawa : 2020/08/13

Tehran (IQNA) shugaban Falastinawa Mahmud Abbad da shugaban Hamas Isma’il Haniyya, sun jadadda wajabcin hada kan al’ummar falastinu.
Lambar Labari: 3485040    Ranar Watsawa : 2020/07/31