iqna

IQNA

Bangaren siyasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya aike da wata wasika zuwa ga jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3484006    Ranar Watsawa : 2019/09/01

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hamas ta yi na’a da kalaman shugaban falastinawa Mahmud Abbas dangane da dakatar da duk wata alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3483882    Ranar Watsawa : 2019/07/26

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyi Ali Khamenei jagoran juyin juya halin musulunci a Iran, a lokacin da yake ganawa daw ata tawaga ta kungiyar Hamas a yau ya bayyana cewa, batun falastine shi ne batu da yake gaban dukkanin musulmi a duniya.
Lambar Labari: 3483867    Ranar Watsawa : 2019/07/22

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron Isra'ila sun kame wani kusa a kungiyar gwagwarmayar falastinawa ta Hamas.
Lambar Labari: 3483730    Ranar Watsawa : 2019/06/11

Kungiyar gwagwarmar Falastinawa ta Hamas ta yi watsi da shawarar da Amurka ta gabatar kan yadda za a kafa kasar Palastine, inda hakan zai takaita ne kawai da yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483247    Ranar Watsawa : 2018/12/24

Bangaren kasa da kasa, Tsohon ministan yakin Isra'ila Ivigdor Liberman ya bayyana cewa, Isra'ila ta nuna tsorata dangane da sha'anin kungiyar Hamas.
Lambar Labari: 3483193    Ranar Watsawa : 2018/12/07

Wasikar Isma’il Haniya Zuwa Ga Jagora:
Bangaren siyasa, Isma'ila Haniya Shugaban kungiyar HAMAS wacce take gwagwarmaya da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila da makami ya rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyid Aliyul Khamenei wasika inda yake yabawa kasar iran da irin goyon bayan da take bawa al-ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3482312    Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Lebanon na cewa dazun nan ne bom din ya tashi a cikin motar jami'in na Hamas, Muhammad Hamdan.
Lambar Labari: 3482299    Ranar Watsawa : 2018/01/14

Bangaren kasa da kasa, Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
Lambar Labari: 3481369    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Hamas:
Bangaren kasa da kasa, Mahud Zihar daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Hamas ya bayyana cewa, Isra’ila ba za ta iya hana kiran sallah a cikin yankunan Palastinawa ba.
Lambar Labari: 3480973    Ranar Watsawa : 2016/11/25

Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar palastinawa ta Hamas ta kirayi dukkanin palasyinawa mazauna yankunan gabar yamma kuma sauran yankunan gabacin quds da su fito domin kare masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 1476061    Ranar Watsawa : 2014/11/22