IQNA – Gholam Reza Shahmiveh tsohon masani kan kur’ani ya yi ishara da muhimmancin rashin son kai da kuma dorewar kasancewar Iran a cikin alkalai yayin da yake halartar gasar kur’ani ta kasa da kasa ta Malaysia.
                Lambar Labari: 3493594               Ranar Watsawa            : 2025/07/23
            
                        
        
        IQNA - Bangaren ilimi na gasar kur’ani mai tsarki ta kasa karo na 47 ana gudanar da shi ne a kungiyoyi biyu mata da maza, kuma a bangarori biyu na kasa da kasa, daga ranar 1 zuwa 26 ga watan Janairu wanda birnin Qum ya dauki nauyi.
                Lambar Labari: 3492434               Ranar Watsawa            : 2024/12/23
            
                        
        
        IQNA - Sayyid Hasan Nasrallah ya yi jawabi ga shugabannin gwamnatin sahyoniyawan ya kuma jaddada cewa: Idan har kuka yi niyyar mamayewa ta hanyar soji to ku sani cewa ba za ku sake samun wani abu kamar karancin tankokin yaki ba, kuma dukkaninsu za a lalata su a kudancin kasar Labanon.
                Lambar Labari: 3491534               Ranar Watsawa            : 2024/07/18
            
                        A karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata;
        
        IQNA - Masallatan birnin gabar tekun kasar Girka a  karon farko  cikin shekaru 100 da suka gabata sun gudanar da Sallar Idin Al-Fitr a sabon masallacin wannan birni.
                Lambar Labari: 3490973               Ranar Watsawa            : 2024/04/12
            
                        
        
        Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar Sharif, ya halarci taron komitin sulhu, inda ya gabatar da jawabi kan sakon Musulunci na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a duniya.
                Lambar Labari: 3489302               Ranar Watsawa            : 2023/06/13
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana rashin jin dadin ta da maido da alakar da ke tsakanin Hamas da Syria, inda ta yi ikirarin cewa wannan matakin zai cutar da muradun al'ummar Palasdinu.
                Lambar Labari: 3488047               Ranar Watsawa            : 2022/10/21
            
                        A karon farko;
        
        Tehran (IQNA) A  karon farko  Sheikh Al-Azhar ya zabi mace a matsayin mai ba shi shawara.
                Lambar Labari: 3487889               Ranar Watsawa            : 2022/09/21
            
                        
        
        Tehran (IQNA) An buga kur’ani mai tsarki a  karon farko  a shekara ta 1530 miladiyya a birnin Venice na kasar Italiya, amma ba kamar yadda ake yi a halin yanzu ba, mawallafa ne suka rubuta shi a wancan zamanin.
                Lambar Labari: 3487503               Ranar Watsawa            : 2022/07/04
            
                        
        
        Tehran (IQNA) A  karon farko  a tarihin kasar Australia an nada wasu ministoci biyu na musulmi a sabuwar gwamnati.
                Lambar Labari: 3487374               Ranar Watsawa            : 2022/06/02
            
                        
        
        tehran (IQNA) An gudanar da buda baki a  karon farko  tare da halartar daruruwan mutane a daya daga cikin gundumomin birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu.
                Lambar Labari: 3487160               Ranar Watsawa            : 2022/04/12
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a  karon farko  an gudanar idin kirsimati a kasar Saudiyya a wannan shekara
                Lambar Labari: 3486726               Ranar Watsawa            : 2021/12/25
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Reuters ya bayar da rahoton cewa kutsa cikin wayoyin wasu jami'an Amurka ta hanyar yin amfani da manhajar kamfanin NSO na isra’ila.
                Lambar Labari: 3486640               Ranar Watsawa            : 2021/12/04
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a  karon farko  wata musulma mai sanye da lullubi ta tsaya takarar majalisar birnin Rom na Italiya.
                Lambar Labari: 3486371               Ranar Watsawa            : 2021/10/01
            
                        
        
        Tehran (IQNA) jami'an 'yan sanda na masarautar Saudiyya sun kai farmaki a kan masu tarukan juyayin dararen Muharram a yankin Qatif.
                Lambar Labari: 3486194               Ranar Watsawa            : 2021/08/12
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a  karon farko  an girke ‘yan sanda mata a cikin masallacin Makka mai alffarma.
                Lambar Labari: 3485830               Ranar Watsawa            : 2021/04/20
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tunawa da wafartin manzon Allah (SAW) a mcibiyar Imam Ali (AS) a birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
                Lambar Labari: 3480978               Ranar Watsawa            : 2016/11/27