iqna

IQNA

maraba
IQNA - Ana ci gaba da kauracewa kayayyakin kamfanonin da ke goyon bayan gwamnatin sahyoniyawan a Indonesia da Malaysia.
Lambar Labari: 3490768    Ranar Watsawa : 2024/03/08

IQNA - Wani matashi dan Falasdinu, Weyam Badwan, ya kaddamar da wani shiri na rarraba kur’ani a cikin tantunan ‘yan gudun hijira da ke Gaza, da fatan karatun kur’ani da wadannan ‘yan gudun hijirar ya yi zai zama dalili na rage bakin ciki da kuma kawo karshen yakin.
Lambar Labari: 3490542    Ranar Watsawa : 2024/01/26

Kungiyoyin kare hakkin jama'a da masu kishin addinin Islama a kasar sun yi marhabin da nadin da aka yi wa alkali musulmi na farko a Amurka.
Lambar Labari: 3489322    Ranar Watsawa : 2023/06/16

Tehran (IQNA) A jiya 18  ga watan Mayu ne aka fara taron koli na tattalin arzikin kasar Rasha da na kasashen musulmi karo na 14, tare da halartar wakilan kasashe 85 da suka hada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Kazan, babban birnin Jamhuriyar Tatarstan ta Rasha.
Lambar Labari: 3489168    Ranar Watsawa : 2023/05/19

Tehran (IQNA) Dalibai miliyan daya da dubu dari biyar ‘yan kasar Yemen maza da mata za su ci gajiyar darussan kur’ani da aka shirya a makarantu da cibiyoyin koyar da kur’ani kusan 9100 na wannan kasa.
Lambar Labari: 3489057    Ranar Watsawa : 2023/04/29

Tehran (IQNA) Gidan tarihi na musamman na kur'ani mai tsarki da ke kusa da kogon tarihi na Hara a birnin Makkah na maraba da mahajjatan Baitullahi Al-Haram.
Lambar Labari: 3488779    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Bayan ya isa kasar Turkiyya, babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya gudanar da taron manema labarai tare da ministan harkokin wajen Turkiyya inda ya bayyana goyon bayan kungiyar ga wadanda girgizar kasar ta shafa tare da aikewa da kayan agaji, ya yi Allah wadai da kona kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488675    Ranar Watsawa : 2023/02/17

Kungiyar Al-Azhar don yaki da tsattsauran ra'ayi:
Kungiyar Al-Azhar da ke sa ido kan yaki da tsattsauran ra'ayi, yayin da take maraba da sakin 'yar jaridar Musulman Indiya, ta bayyana raguwar rikice-rikicen addini a Indiya da ya dogara da yaki da kyamar musulmi.
Lambar Labari: 3487621    Ranar Watsawa : 2022/08/01

Tehran (IQNA) Gwamnatin Belgium ta kori limamin wani masallaci a Brussels babban birnin kasar, bisa zargin yin barazana ga tsaron kasar.
Lambar Labari: 3486819    Ranar Watsawa : 2022/01/14

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin da Kuwait da dauka kan Isra'ila.
Lambar Labari: 3486651    Ranar Watsawa : 2021/12/06

Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta bude rediyo da harsunan Ingilishi da kuma Hibru.
Lambar Labari: 3486522    Ranar Watsawa : 2021/11/07

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi da kuma cibiyar Azhar sun yi maraba da matakin da kotun ICC ta dauka na yin bincike kan laifukan yakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3485631    Ranar Watsawa : 2021/02/08