Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya yaba wa palastinawa kan jerin gwanonsu domin neman hakkin komawa kasarsu kamar yadda ya ja kunnen Amurka kan wannan batu.
Lambar Labari: 3482798 Ranar Watsawa : 2018/06/30
Bangaren kasa da kasa, kungiyar mata musulmia Najeriya ta jaddada wajabcin bayar da ‘yancin saka lullubi ga mata musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3482354 Ranar Watsawa : 2018/02/01
Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani kamfe mai taken Ingila da Bahrain suna a sahu guda wajen take hakkokin bil adama.
Lambar Labari: 3482315 Ranar Watsawa : 2018/01/19
Jagora Ya Yi Kakkausar Kan Halin Da Musulmi Suke Ciki A Myanmar:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kakkausar suka dangane da shiru da kuma halin ko in kula da cibiyoyin kasa da kasa da masu ikirarin kare hakkokin bil'adama suke yi dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar Myammar inda ya ce hanyar magance wannan matsalar ita ce kasashen musulmi su dau matakan da suka dace a aikace da kuma yin matsin lamba ta siyasa da tattalin arziki ga gwamnatin kasar Myammar.
Lambar Labari: 3481889 Ranar Watsawa : 2017/09/13
Bangaren kasa da kasa, Iran da kwamitin kula da harkokin addinai a kasar Uganda za su hannu kan yarjeniyoyi da suka shafi bunkasa alaka ta addinai da al’adu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3480984 Ranar Watsawa : 2016/11/29