Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin makarantu n jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka ta sanar da cewa za ta koyar da addinin muslunci ga dalibai.
Lambar Labari: 3481236 Ranar Watsawa : 2017/02/16
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kenya ta sanar da shirinta na shiga kafar wando daya da makarantu n da suke yada tsatsauran ra’ayin addini a gabashin kasar.
Lambar Labari: 3480998 Ranar Watsawa : 2016/12/03