Tehran (IQNA) A jajibirin aikin Hajjin bana, masu kula da masallacin Annabi (SAW) sun shirya tsare-tsare don jin dadin mahajjatan dakin Allah da masallacin Annabi. Wadannan shirye-shirye sun hada da gyara kwafin kur’ani 155,000 a masallacin zuwa samar da aikace-aikace don saukaka al’amuran yau da kullum na alhazai da ma’aikata.
Lambar Labari: 3487404 Ranar Watsawa : 2022/06/11
Tehran (iqna) nuna kyama ga musulmi ya zama abin kamfe na siyasa a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3486921 Ranar Watsawa : 2022/02/07
Tehran (IQNA) wani kirista daga lardin Alfuyum na kasar Masar yana gyara lasifikokin masallatai kyauta saboda karatowa r watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485769 Ranar Watsawa : 2021/03/28