iqna

IQNA

daruruwa
IQNA - Ma'aikatar kyauta da harkokin addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta baje kolin ayyukan addinin musulunci na baya-bayan nan a fagen buga littattafai na dijital da na lantarki ta hanyar halartar baje kolin fasahar watsa labarai da sadarwa da bayanan sirri na kasa da kasa (LEAP) a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3490781    Ranar Watsawa : 2024/03/10

Tehran (IQNA) A daren jiya ne daruruwa n yahudawan sahyoniyawan suka shiga harabar masallacin Annabi Ibrahim (AS) da ke madinatul Khalil a Falastinu, inda suka wulakanta wannan wuri mai tsarki tare da harzuka al'ummar Palastinu ta hanyar kade-kade da raye-raye.
Lambar Labari: 3487950    Ranar Watsawa : 2022/10/03

Tehran (IQNA) daruruwa n mutanen kasar Canada da suka hada da firayi ministan kasar sun taru a wuri guda domin juyayin kisan musulmi da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3485995    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781    Ranar Watsawa : 2021/04/04