Dabi’ar mutum / Munin Harshe 11
IQNA - Idan mutum ya yi tsinuwa ga wani yana son ya nisanta shi daga falalar Allah da rahamarsa, kuma la’ananne ne wanda ya nesanci rahamar Ubangiji.
Lambar Labari: 3492059 Ranar Watsawa : 2024/10/19
Malamin kasar Afganistan a tattaunawarsa da Iqna:
IQNA - Maulawi Abdul Rauf Tawana ya ce: A halin da muke ciki a yau a kasar Falasdinu, haduwa da ijma'in malaman al'ummar musulmi ko shakka babu babban nasara ce ga bangaren tsayin daka.
Lambar Labari: 3491901 Ranar Watsawa : 2024/09/21
Tehran (IQNA) an yi gargadi dangane da irin hadarin da masallacin quds mai alfarma yake fuskanta daga yahudawa masu tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485783 Ranar Watsawa : 2021/04/04