iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Malamai a sassa daban-daban na Indiya sun bayyana goyon bayansu ga dalibai mata musulmi tare da kare hakkinsu na sanya hijabi a cikin aji.
Lambar Labari: 3487081    Ranar Watsawa : 2022/03/22

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Singapore ya bayyana cewa musulmi mata masu aikin jinya a asibitoci za su iya saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485796    Ranar Watsawa : 2021/04/10