Rabat (IQNA) A yayin da girgizar kasar da aka yi a kasar Maroko ta sa masallacin kauyen Amrzouzat ya fuskanci manyan tsaga a bango sannan kuma makarantar kauyen ta lalace; Amma mutanen kauyen ba su yarda a rufe ajin Alkur’ani ba, sai suka raka ‘ya’yansu don koyon yadda ake haddace kalmar wahayi a sararin samaniyar masallacin kan baraguzan ginin.
Lambar Labari: 3489841 Ranar Watsawa : 2023/09/19
Tehran (IQNA) kakakin kungiyar Hamas ya sanar da cewa nan ba da jimawa shugabannin Hamas da Fatah za su hadu domin tattaunawa.
Lambar Labari: 3485011 Ranar Watsawa : 2020/07/23
Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin masallacin Quds ya sanar da cewa za a bude masallacin bayan karamar salla.
Lambar Labari: 3484813 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Bangaren kasa da kasa, Ihab Aliyan wakilin kasar Yemen a gasar kur'ani ta duniya da ke gudana a Malaysia ya kai mataki na karshe.
Lambar Labari: 3482643 Ranar Watsawa : 2018/05/08
Bangaren kasa da kasa, masallacin Kizimkazi shi ne masallaci mafi jimawa da Iraniyawa suka gina a tsibirin Zanzibar a lokacin mulkin sarakunan Shiraz a watan Zilkada hijira ta 500 kamariyya, 1107 miladiyya.
Lambar Labari: 3481011 Ranar Watsawa : 2016/12/07