majalisa - Shafi 3

IQNA

Tehran (IQNA) Majalisar kur'ani mai tsarki ta birnin Sharjah na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, a halin yanzu tana baje kolin kur'ani mai girma da ba kasafai ake rubutawa a jikin ganyen dabino ba.
Lambar Labari: 3487576   Ranar Watsawa : 2022/07/21

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon da kungiyar Amal sun fitar da wata sanarwa inda suka bayyana matsayarsu kan komawa halartar taron majalisar ministocin kasar bisa bukatar al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3486827   Ranar Watsawa : 2022/01/16

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Faransa ya nuna rashin amincewarsa da daftarin dokar da aka gabatar a majalisa, na neman a hana kananan yara mata saka hijabi a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3485567   Ranar Watsawa : 2021/01/19

Bangaren kasa da kasa, Jami'an gwamnatin kasar Jamus na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da irin salon siyasar shgaban kasar Amurka Donald Trump.
Lambar Labari: 3481216   Ranar Watsawa : 2017/02/09

Bangaren kasa da kasa, musulma da ta zama 'yar majalisar farko a daya daga cikin jahohin kasar Amurka ta fuskanci barazanar kisa.
Lambar Labari: 3481015   Ranar Watsawa : 2016/12/08