Yarima mai jiran gado na Saudiyya a wajen taron OIC da kasashen Larabawa:
IQNA - Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a wajen taron kasa da kasa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi da Larabawa ya bayyana cewa: Kasarsa ta yi Allah wadai da zaluncin gwamnatin sahyoniyawan da take yi wa kasashen Labanon da Iran da Falastinu.
Lambar Labari: 3492192 Ranar Watsawa : 2024/11/12
Tehran (IQNA) kungiyar hadin kan duniya musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kaiwa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485999 Ranar Watsawa : 2021/06/10