IQNA- Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Paris da sauran garuruwan kasar Faransa a wannan Lahadi domin nuna adawa da yadda ake nuna kyama ga musulmi da kuma nuna girmamawa ga Aboubakar Cissé, wani matashi dan kasar Mali da aka kashe a wani masallaci.
Lambar Labari: 3493251 Ranar Watsawa : 2025/05/13
Tehran (IQNA) dubban mutane ne suka halarci jana'izar iyalan nan Musulmai hudu da aka kashe a kasar Canada..
Lambar Labari: 3486007 Ranar Watsawa : 2021/06/13