Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon da kungiyar Amal sun fitar da wata sanarwa inda suka bayyana matsayarsu kan komawa halartar taron majalisar ministocin kasar bisa bukatar al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3486827 Ranar Watsawa : 2022/01/16
Tehran (IQNA) Hizbullah ta yi kakkausar suka kan matakin da Saudiyya ta dauka na sanya gidauniyar Al-Qard al-Hassan a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486489 Ranar Watsawa : 2021/10/29
Tehran (IQNA) minista mai kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa, ta'addanci da barna suna rusa kowace irin al'umma.
Lambar Labari: 3486052 Ranar Watsawa : 2021/06/26