IQNA - Wani dadadden rubutun kur'ani na zamanin Mamluk (karni na 15 miladiyya) na daga cikin ayyukan da ake gwanjo a Sotheby's a yau.
Lambar Labari: 3493183 Ranar Watsawa : 2025/05/01
IQNA - An gudanar da baje kolin "A sararin Makka; Tafiyar Hajji da Umrah" a gidan adana kayan tarihin Musulunci na Doha, kuma an baje kolin kur'ani na asali na wani mai kiran daular Usmaniyya Ahmad Qara-Hisari.
Lambar Labari: 3493059 Ranar Watsawa : 2025/04/08
IQNA - Musulman kasar Spain guda uku sun yi shirin tafiya aikin Hajji na kasa mai tsawon kilomita 8,000 bisa doki. Za su bi ta kasashen Turai da dama a kan wannan hanya.
Lambar Labari: 3492725 Ranar Watsawa : 2025/02/11
Accra (IQNA) An gudanar da taron tallafa wa Falasdinu a jami'ar Musulunci ta Ghana tare da halartar gungun malamai da dalibai.
Lambar Labari: 3490024 Ranar Watsawa : 2023/10/23
Tehran (IQNA) An baje kolin kur'ani mai tsarki da ba kasafai aka rubuta da hannu da zinare ba kuma na karni na 10 bayan hijira a dakin adana kayan tarihi na jami'ar Alexandria.
Lambar Labari: 3488378 Ranar Watsawa : 2022/12/22
Tehran (IQNA) Baje kolin kur'ani mai tsarki da aka rubuta a takardan zinare ya ja hankalin maziyartan baje kolin littafai na kasa da kasa na Sharjah.
Lambar Labari: 3488144 Ranar Watsawa : 2022/11/08
Tehran (IQNA) An adana kayan tarihi iri-iri na lokuta daban-daban a gidan adana kayan tarihi na birnin "Ghordaqa" na kasar Masar, daya daga cikinsu shi ne kur'ani mai lullube na zamanin Daular Usmaniyya.
Lambar Labari: 3487633 Ranar Watsawa : 2022/08/03
Tehran (IQNA) Babban kwamitin birnin Quds, ta hanyar gabatar da takardar "Dozdar" da wasu da dama daga cikin takardu na zamanin daular Usmaniyya , ya sake jaddada cikakken yanayin Musulunci na masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3487401 Ranar Watsawa : 2022/06/10
Tehran (IQNA) Ragowar masallatai na zamanin Daular Usmaniyya, wadanda da yawa daga cikinsu har yanzu suna aiki, wata alama ce da ke nuna kyakkyawar hanyar da nahiyar ke bi a lokacin kafin mulkin mallaka.
Lambar Labari: 3486942 Ranar Watsawa : 2022/02/12
Tehran (IQNA) masallacin Sulaimaniyya na daya daga cikin muhimman wuraren tarihin musulunci a kasar Turkiyya.
Lambar Labari: 3486073 Ranar Watsawa : 2021/07/03